Tehran (IQNA) Mutanen kasar Moroko sun gudanar da zanga-zanga a birane daban-daban domin tunawa da zagayowar shekara guda da kulla alaka da gwamnatin sahyoniyawa.
Lambar Labari: 3486720 Ranar Watsawa : 2021/12/23
Tehran (IQNA) Firaministan Falasdinu Mohammad Shtayyeh ya yi kira da a gudanar da bincike kan laifuffukan yaki da gwamnatin Isra'ila ke aikatawa kan al'ummar Palasdinu.
Lambar Labari: 3486710 Ranar Watsawa : 2021/12/21
Tehran (IQNA) Taliban tace dole ne Amurka ta biya diyyar mutanen da ta kashe a harin da ta kai a birnin Kabul da jirgi maras matuki.
Lambar Labari: 3486693 Ranar Watsawa : 2021/12/16
Tehran (IQNA) Hizbullah ta yi kakkausar suka kan matakin da Saudiyya ta dauka na sanya gidauniyar Al-Qard al-Hassan a cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3486489 Ranar Watsawa : 2021/10/29
Tehran (IQNA) masanin harkokin siyasar kasa da kasa a Amurka ya ce babu abin da ya rage ga gwamnatin kasar illa ta yi mu'amala da Taliban.
Lambar Labari: 3486305 Ranar Watsawa : 2021/09/13
Tehran (IQNA) kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ta bayyana cewa makiya sun mayar da yankin Maarib a matsayin wata matattara da ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3485710 Ranar Watsawa : 2021/03/03
Tehran (IQNA) mataiamkin shugaban jam’iyyar Saadat a kasar Turkiya ya bayyana cewa, Kasim Sulaimani ne ya hana aiwatar da shirin yahudawa sahyuniya a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3485539 Ranar Watsawa : 2021/01/09
Tehran (IQNA) Iran tana jira ta ga kamun ludayin gwamnatin Amurka mai zuwa kafin yin hukunci a kan ayyukanta
Lambar Labari: 3485355 Ranar Watsawa : 2020/11/11
yahudawa masu bincike sun gano cewa kashi casa’in da biyar cikin dari na larabawa basu goyon bayan kulla alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485287 Ranar Watsawa : 2020/10/18
Tehran (IQNA) kungiyar malaman musulmi ta duniya ta bayyana kulla hulda da kasashen larabawa ke yi da Isra'ila a matsayin wata babbar kyauta ta Trump ga Isra'ila.
Lambar Labari: 3485149 Ranar Watsawa : 2020/09/04
Tehran (IQNA) ‘Yar majalisar dokokin Amurka musulma Ilhan Omar ta bayyana takunkumin da gwamnatin Amurka take ci gaba da kakaba wa Iran da cewa zalunci ne.
Lambar Labari: 3484644 Ranar Watsawa : 2020/03/21
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro a jami’ar California da aka fi sani da jami’ar Brukly a kasar Amurka kan karuwar kyamar muslunci.
Lambar Labari: 3481414 Ranar Watsawa : 2017/04/17
Bnagaren kasa da kasa, a wani shiri da musulmin jahar Carolina ta arewa a kasar Amurka suke gudanarwa kimanin mutane 700 da ba musulmi ba ne suka halarci wurin.
Lambar Labari: 3481306 Ranar Watsawa : 2017/03/12